Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 14 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿لَّا تَدۡعُواْ ٱلۡيَوۡمَ ثُبُورٗا وَٰحِدٗا وَٱدۡعُواْ ثُبُورٗا كَثِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 14]
﴿لا تدعوا اليوم ثبورا واحدا وادعوا ثبورا كثيرا﴾ [الفُرقَان: 14]
| Abubakar Mahmood Jummi Kada ku kirayi halaka guda, kuma ku kirayi halaka mai yawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku kirayi halaka guda, kuma ku kirayi halaka mai yawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku kirãyi halaka guda, kuma ku kirãyi halaka mai yawa |