Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 27 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَيَوۡمَ يَعَضُّ ٱلظَّالِمُ عَلَىٰ يَدَيۡهِ يَقُولُ يَٰلَيۡتَنِي ٱتَّخَذۡتُ مَعَ ٱلرَّسُولِ سَبِيلٗا ﴾
[الفُرقَان: 27]
﴿ويوم يعض الظالم على يديه يقول ياليتني اتخذت مع الرسول سبيلا﴾ [الفُرقَان: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ranar da azzalumi yake cizo a kan hannayensa, yana cewa "Ya kaitona! (A ce dai) na riƙi hanya tare da Manzo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ranar da azzalumi yake cizo a kan hannayensa, yana cewa "Ya kaitona! (A ce dai) na riƙi hanya tare da Manzo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma rãnar da azzãlumi yake cĩzo a kan hannayensa, yanã cẽwa "Ya kaitõna! (A ce dai) na riƙi hanya tãre da Manzo |