Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 37 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿وَقَوۡمَ نُوحٖ لَّمَّا كَذَّبُواْ ٱلرُّسُلَ أَغۡرَقۡنَٰهُمۡ وَجَعَلۡنَٰهُمۡ لِلنَّاسِ ءَايَةٗۖ وَأَعۡتَدۡنَا لِلظَّٰلِمِينَ عَذَابًا أَلِيمٗا ﴾
[الفُرقَان: 37]
﴿وقوم نوح لما كذبوا الرسل أغرقناهم وجعلناهم للناس آية وأعتدنا للظالمين عذابا﴾ [الفُرقَان: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma mutanen Nuhu, a lokacin da suka ƙaryata Manzanni, Muka nutsar da su, kuma Muka sanya su wata aya ga mutane, kuma Muka yi tattalin azaba mai raɗaɗi ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutanen Nuhu, a lokacin da suka ƙaryata Manzanni, Muka nutsar da su, kuma Muka sanya su wata aya ga mutane, kuma Muka yi tattalin azaba mai raɗaɗi ga azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma mutãnen Nũhu, a lõkacin da suka ƙaryata Manzanni, Muka nutsar da su, kuma Muka sanya su wata ãya ga mutãne, kuma Muka yi tattalin azãba mai raɗaɗi ga azzãlumai |