Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 43 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿أَرَءَيۡتَ مَنِ ٱتَّخَذَ إِلَٰهَهُۥ هَوَىٰهُ أَفَأَنتَ تَكُونُ عَلَيۡهِ وَكِيلًا ﴾
[الفُرقَان: 43]
﴿أرأيت من اتخذ إلهه هواه أفأنت تكون عليه وكيلا﴾ [الفُرقَان: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ka ga wanda ya riƙi UbangiJinsa son zuciyarsa? shin, to, kai ne ke kasancewa mai tsaro a kansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ka ga wanda ya riƙi UbangiJinsa son zuciyarsa? shin, to, kai ne ke kasancewa mai tsaro a kansa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, kã ga wanda ya riƙi UbangiJinsa son zuciyarsa? shin, to, kai ne ke kasancẽwa mai tsaro a kansa |