Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 42 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿إِن كَادَ لَيُضِلُّنَا عَنۡ ءَالِهَتِنَا لَوۡلَآ أَن صَبَرۡنَا عَلَيۡهَاۚ وَسَوۡفَ يَعۡلَمُونَ حِينَ يَرَوۡنَ ٱلۡعَذَابَ مَنۡ أَضَلُّ سَبِيلًا ﴾
[الفُرقَان: 42]
﴿إن كاد ليضلنا عن آلهتنا لولا أن صبرنا عليها وسوف يعلمون حين﴾ [الفُرقَان: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, ya yi kusa ya ɓatar da mu daga Ubangijinmu, in ba domin da muka yi haƙuri a kansu ba."Kuma za su sani a lokacin da suke ganin azaba, wane ne mafi ɓacewa ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, ya yi kusa ya ɓatar da mu daga Ubangijinmu, in ba domin da muka yi haƙuri a kansu ba."Kuma za su sani a lokacin da suke ganin azaba, wane ne mafi ɓacewa ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, yã yi kusa ya ɓatar da mu daga Ubangijinmu, in bã dõmin da muka yi haƙuri a kansu ba."Kuma zã su sani a lõkacin da suke ganin azãba, wãne ne mafi ɓacẽwa ga hanya |