Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 44 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿أَمۡ تَحۡسَبُ أَنَّ أَكۡثَرَهُمۡ يَسۡمَعُونَ أَوۡ يَعۡقِلُونَۚ إِنۡ هُمۡ إِلَّا كَٱلۡأَنۡعَٰمِ بَلۡ هُمۡ أَضَلُّ سَبِيلًا ﴾
[الفُرقَان: 44]
﴿أم تحسب أن أكثرهم يسمعون أو يعقلون إن هم إلا كالأنعام بل﴾ [الفُرقَان: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kana zaton cewa mafi yawansu suna ji, ko kuwa suna hankali? su ba su zama ba face dabbobin gida* suke. A'a, su ne mafi ɓacewa ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kana zaton cewa mafi yawansu suna ji, ko kuwa suna hankali? su ba su zama ba face dabbobin gida suke. A'a, su ne mafi ɓacewa ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kanã zaton cẽwa mafi yawansu sunã ji, kõ kuwa sunã hankali? sũ ba su zama ba fãce dabbõbin gida suke. Ã'a, sũ ne mafi ɓacẽwa ga hanya |