Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 45 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿أَلَمۡ تَرَ إِلَىٰ رَبِّكَ كَيۡفَ مَدَّ ٱلظِّلَّ وَلَوۡ شَآءَ لَجَعَلَهُۥ سَاكِنٗا ثُمَّ جَعَلۡنَا ٱلشَّمۡسَ عَلَيۡهِ دَلِيلٗا ﴾
[الفُرقَان: 45]
﴿ألم تر إلى ربك كيف مد الظل ولو شاء لجعله ساكنا ثم﴾ [الفُرقَان: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ba ka duba ba zuwa ga Ubangijinka, yadda Ya miƙe inuwa? Kuma da Ya so da Ya bar ta tsaye cif, sa'an nan Muka sanya rana mai nuni a kanta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka duba ba zuwa ga Ubangijinka, yadda Ya miƙe inuwa? Kuma da Ya so da Ya bar ta tsaye cif, sa'an nan Muka sanya rana mai nuni a kanta |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka dũba ba zuwa ga Ubangijinka, yadda Ya miƙe inuwa? Kuma dã Yã so dã Yã bar ta tsaye cif, sa'an nan Muka sanya rãnã mai nũni a kanta |