×

kuma ka dõgara a kan Rãyayye wanda bã Ya mutuwa, kuma ka 25:58 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Furqan ⮕ (25:58) ayat 58 in Hausa

25:58 Surah Al-Furqan ayat 58 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 58 - الفُرقَان - Page - Juz 19

﴿وَتَوَكَّلۡ عَلَى ٱلۡحَيِّ ٱلَّذِي لَا يَمُوتُ وَسَبِّحۡ بِحَمۡدِهِۦۚ وَكَفَىٰ بِهِۦ بِذُنُوبِ عِبَادِهِۦ خَبِيرًا ﴾
[الفُرقَان: 58]

kuma ka dõgara a kan Rãyayye wanda bã Ya mutuwa, kuma ka yi tasbĩhi game da gõde Masa. Kuma Yã isa zama Mai ƙididdigewa ga laifuffukan bãyinSa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وتوكل على الحي الذي لا يموت وسبح بحمده وكفى به بذنوب عباده, باللغة الهوسا

﴿وتوكل على الحي الذي لا يموت وسبح بحمده وكفى به بذنوب عباده﴾ [الفُرقَان: 58]

Abubakar Mahmood Jummi
kuma ka dogara a kan Rayayye wanda ba Ya mutuwa, kuma ka yi tasbihi game da gode Masa. Kuma Ya isa zama Mai ƙididdigewa ga laifuffukan bayinSa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka dogara a kan Rayayye wanda ba Ya mutuwa, kuma ka yi tasbihi game da gode Masa. Kuma Ya isa zama Mai ƙididdigewa ga laifuffukan bayinSa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka dõgara a kan Rãyayye wanda bã Ya mutuwa, kuma ka yi tasbĩhi game da gõde Masa. Kuma Yã isa zama Mai ƙididdigewa ga laifuffukan bãyinSa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek