Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 57 - الفُرقَان - Page - Juz 19
﴿قُلۡ مَآ أَسۡـَٔلُكُمۡ عَلَيۡهِ مِنۡ أَجۡرٍ إِلَّا مَن شَآءَ أَن يَتَّخِذَ إِلَىٰ رَبِّهِۦ سَبِيلٗا ﴾
[الفُرقَان: 57]
﴿قل ما أسألكم عليه من أجر إلا من شاء أن يتخذ إلى﴾ [الفُرقَان: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijara a kansa face wanda ya so ya riƙi wata hanya* zuwa ga Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ba ni tambayar ku wata ijara a kansa face wanda ya so ya riƙi wata hanya zuwa ga Ubangijinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Bã ni tambayar ku wata ijãra a kansa fãce wanda ya so ya riƙi wata hanya zuwa ga Ubangijinsa |