Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 102 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَلَوۡ أَنَّ لَنَا كَرَّةٗ فَنَكُونَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[الشعراء: 102]
﴿فلو أن لنا كرة فنكون من المؤمنين﴾ [الشعراء: 102]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka da lalle muna da (damar) komawa, domin mu kasance daga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka da lalle muna da (damar) komawa, domin mu kasance daga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka dã lalle munã da (dãmar) kõmawa, dõmin mu kasance daga mũminai |