Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 146 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿أَتُتۡرَكُونَ فِي مَا هَٰهُنَآ ءَامِنِينَ ﴾
[الشعراء: 146]
﴿أتتركون في ما هاهنا آمنين﴾ [الشعراء: 146]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ana barin ku* a cikin abin da yake a nan, kuna amintattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ana barin ku a cikin abin da yake a nan, kuna amintattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, anã barin ku a cikin abin da yake a nan, kunã amintattu |