Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 41 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَلَمَّا جَآءَ ٱلسَّحَرَةُ قَالُواْ لِفِرۡعَوۡنَ أَئِنَّ لَنَا لَأَجۡرًا إِن كُنَّا نَحۡنُ ٱلۡغَٰلِبِينَ ﴾
[الشعراء: 41]
﴿فلما جاء السحرة قالوا لفرعون أئن لنا لأجرا إن كنا نحن الغالبين﴾ [الشعراء: 41]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da masihirta suka je suka ce wa Fir'auna,"Shin, lalle ne, haƙiƙa muna da ijara idan mun kasance mu ne marinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da masihirta suka je suka ce wa Fir'auna,"Shin, lalle ne, haƙiƙa muna da ijara idan mun kasance mu ne marinjaya |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da masihirta suka jẽ suka ce wa Fir'auna,"Shin, lalle ne, haƙĩƙa munã da ijãra idan mun kasance mũ ne marinjãya |