Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 42 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿قَالَ نَعَمۡ وَإِنَّكُمۡ إِذٗا لَّمِنَ ٱلۡمُقَرَّبِينَ ﴾
[الشعراء: 42]
﴿قال نعم وإنكم إذا لمن المقربين﴾ [الشعراء: 42]
| Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Na'am! Kuma lalle ne, ku ne a lokacin haƙiƙa muƙarrabai |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Na'am! Kuma lalle ne, ku ne a lokacin haƙiƙa muƙarrabai |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Na'am! Kuma lalle ne, kũ ne a lõkacin haƙĩƙa muƙarrabai |