×

Sai suka jẽfa igiyõyinsu, da sandunansu, kuma suka ce: "Da ƙarfin Fir'auna 26:44 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ash-Shu‘ara’ ⮕ (26:44) ayat 44 in Hausa

26:44 Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 44 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 44 - الشعراء - Page - Juz 19

﴿فَأَلۡقَوۡاْ حِبَالَهُمۡ وَعِصِيَّهُمۡ وَقَالُواْ بِعِزَّةِ فِرۡعَوۡنَ إِنَّا لَنَحۡنُ ٱلۡغَٰلِبُونَ ﴾
[الشعراء: 44]

Sai suka jẽfa igiyõyinsu, da sandunansu, kuma suka ce: "Da ƙarfin Fir'auna lalle ne mũ, haƙĩƙa, mũ ne marinjãya

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فألقوا حبالهم وعصيهم وقالوا بعزة فرعون إنا لنحن الغالبون, باللغة الهوسا

﴿فألقوا حبالهم وعصيهم وقالوا بعزة فرعون إنا لنحن الغالبون﴾ [الشعراء: 44]

Abubakar Mahmood Jummi
Sai suka jefa igiyoyinsu, da sandunansu, kuma suka ce: "Da ƙarfin Fir'auna lalle ne mu, haƙiƙa, mu ne marinjaya
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai suka jefa igiyoyinsu, da sandunansu, kuma suka ce: "Da ƙarfin Fir'auna lalle ne mu, haƙiƙa, mu ne marinjaya
Abubakar Mahmoud Gumi
Sai suka jẽfa igiyõyinsu, da sandunansu, kuma suka ce: "Da ƙarfin Fir'auna lalle ne mũ, haƙĩƙa, mũ ne marinjãya
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek