Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 45 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَأَلۡقَىٰ مُوسَىٰ عَصَاهُ فَإِذَا هِيَ تَلۡقَفُ مَا يَأۡفِكُونَ ﴾
[الشعراء: 45]
﴿فألقى موسى عصاه فإذا هي تلقف ما يأفكون﴾ [الشعراء: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Musa ya jefa sandarsa, sai ga ta tana harhaɗe abin da suke yi na ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Musa ya jefa sandarsa, sai ga ta tana harhaɗe abin da suke yi na ƙarya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Mũsa ya jẽfa sandarsa, sai ga ta tanã harhaɗe abin da suke yi na ƙarya |