Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 11 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿إِلَّا مَن ظَلَمَ ثُمَّ بَدَّلَ حُسۡنَۢا بَعۡدَ سُوٓءٖ فَإِنِّي غَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[النَّمل: 11]
﴿إلا من ظلم ثم بدل حسنا بعد سوء فإني غفور رحيم﴾ [النَّمل: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Sai wanda ya yi zalunci, sa'an nan ya musanya kyau a bayan cuta, to, lalle Ni, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai wanda ya yi zalunci, sa'an nan ya musanya kyau a bayan cuta, to, lalle Ni, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai wanda ya yi zãlunci, sa'an nan ya musanya kyau a bãyan cũta, to, lalle Nĩ, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |