Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 12 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَأَدۡخِلۡ يَدَكَ فِي جَيۡبِكَ تَخۡرُجۡ بَيۡضَآءَ مِنۡ غَيۡرِ سُوٓءٖۖ فِي تِسۡعِ ءَايَٰتٍ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ وَقَوۡمِهِۦٓۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَوۡمٗا فَٰسِقِينَ ﴾
[النَّمل: 12]
﴿وأدخل يدك في جيبك تخرج بيضاء من غير سوء في تسع آيات﴾ [النَّمل: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka shigar da hannunka a cikin wuyan rigarka, ya fita fari, babu wata cuta, a cikinwasu ayoyi tara zuwa ga Fir'auna da mutanensa. Lalle ne su, sun kasance mutane ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka shigar da hannunka a cikin wuyan rigarka, ya fita fari, babu wata cuta, a cikinwasu ayoyi tara zuwa ga Fir'auna da mutanensa. Lalle ne su, sun kasance mutane ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka shigar da hannunka a cikin wuyan rĩgarka, ya fita fari, bãbu wata cũta, a cikinwasu ãyõyi tara zuwa ga Fir'auna da mutãnensa. Lalle ne sũ, sun kasance mutãne ne fãsiƙai |