Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 34 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿قَالَتۡ إِنَّ ٱلۡمُلُوكَ إِذَا دَخَلُواْ قَرۡيَةً أَفۡسَدُوهَا وَجَعَلُوٓاْ أَعِزَّةَ أَهۡلِهَآ أَذِلَّةٗۚ وَكَذَٰلِكَ يَفۡعَلُونَ ﴾
[النَّمل: 34]
﴿قالت إن الملوك إذا دخلوا قرية أفسدوها وجعلوا أعزة أهلها أذلة وكذلك﴾ [النَّمل: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Ta ce: "Lalle sarakuna idan sun shiga wata alƙarya, sai su ɓata ta, kuma su sanya masu darajar mutanenta ƙasƙantattu. Kuma kamar wancan ne suke likatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Lalle sarakuna idan sun shiga wata alƙarya, sai su ɓata ta, kuma su sanya masu darajar mutanenta ƙasƙantattu. Kuma kamar wancan ne suke likatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ta ce: "Lalle sarakuna idan sun shiga wata alƙarya, sai su ɓãta ta, kuma su sanya mãsu darajar mutãnenta ƙasƙantattu. Kuma kamar wancan ne suke likatãwa |