Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 35 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿وَإِنِّي مُرۡسِلَةٌ إِلَيۡهِم بِهَدِيَّةٖ فَنَاظِرَةُۢ بِمَ يَرۡجِعُ ٱلۡمُرۡسَلُونَ ﴾
[النَّمل: 35]
﴿وإني مرسلة إليهم بهدية فناظرة بم يرجع المرسلون﴾ [النَّمل: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ni mai aikawa ce zuwa gare su da kyauta, sa'an nan mai dubawa ce: Da me manzannin za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ni mai aikawa ce zuwa gare su da kyauta, sa'an nan mai dubawa ce: Da me manzannin za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle nĩ mai aikãwa ce zuwa gare su da kyauta, sa'an nan mai dũbawa ce: Da me manzannin zã su kõmo |