Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 36 - النَّمل - Page - Juz 19
﴿فَلَمَّا جَآءَ سُلَيۡمَٰنَ قَالَ أَتُمِدُّونَنِ بِمَالٖ فَمَآ ءَاتَىٰنِۦَ ٱللَّهُ خَيۡرٞ مِّمَّآ ءَاتَىٰكُمۚ بَلۡ أَنتُم بِهَدِيَّتِكُمۡ تَفۡرَحُونَ ﴾
[النَّمل: 36]
﴿فلما جاء سليمان قال أتمدونن بمال فما آتاني الله خير مما آتاكم﴾ [النَّمل: 36]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da ya je wa Sulaiman ya ce: "Shin, za ku ƙara ni da dukiya ne? To, abin daAllah Ya ba ni, shi ne mafi alheridaga abin da Ya ba ku. A'a, ku nekuke yin farin ciki da kyautarku |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da ya je wa Sulaiman ya ce: "Shin, za ku ƙara ni da dukiya ne? To, abin daAllah Ya ba ni, shi ne mafi alheridaga abin da Ya ba ku. A'a, ku nekuke yin farin ciki da kyautarku |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da ya jẽ wa Sulaiman ya ce: "Shin, za ku ƙãra ni da dũkiya ne? To, abin daAllah Ya bã ni, shi ne mafi alhẽridaga abin da Ya bã ku. A'a, kũ nekuke yin farin ciki da kyautarku |