Quran with Hausa translation - Surah An-Naml ayat 85 - النَّمل - Page - Juz 20
﴿وَوَقَعَ ٱلۡقَوۡلُ عَلَيۡهِم بِمَا ظَلَمُواْ فَهُمۡ لَا يَنطِقُونَ ﴾
[النَّمل: 85]
﴿ووقع القول عليهم بما ظلموا فهم لا ينطقون﴾ [النَّمل: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma magana ta auku a kansu, saboda zaluncin da suka yi. To, su ba su da ta cewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma magana ta auku a kansu, saboda zaluncin da suka yi. To, su ba su da ta cewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma magana ta auku a kansu, sabõda zãluncin da suka yi. To, sũ bã su da ta cẽwa |