Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 11 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَقَالَتۡ لِأُخۡتِهِۦ قُصِّيهِۖ فَبَصُرَتۡ بِهِۦ عَن جُنُبٖ وَهُمۡ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[القَصَص: 11]
﴿وقالت لأخته قصيه فبصرت به عن جنب وهم لا يشعرون﴾ [القَصَص: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ta ce wa 'yar'uwarsa,* "Ki bi shi." Saboda haka sai ta leƙe shi daga gefe, alhali su ba Su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ta ce wa 'yar'uwarsa, "Ki bi shi." Saboda haka sai ta leƙe shi daga gefe, alhali su ba Su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ta ce wa 'yar'uwarsa, "Ki bĩ shi." Sabõda haka sai ta lẽƙe shi daga gẽfe, alhãli sũ ba Su sani ba |