Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 12 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿۞ وَحَرَّمۡنَا عَلَيۡهِ ٱلۡمَرَاضِعَ مِن قَبۡلُ فَقَالَتۡ هَلۡ أَدُلُّكُمۡ عَلَىٰٓ أَهۡلِ بَيۡتٖ يَكۡفُلُونَهُۥ لَكُمۡ وَهُمۡ لَهُۥ نَٰصِحُونَ ﴾
[القَصَص: 12]
﴿وحرمنا عليه المراضع من قبل فقالت هل أدلكم على أهل بيت يكفلونه﴾ [القَصَص: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka hana masa masu shayai da mama, a gabanin haka sai ta ce: "Ko in nunamuku mutanen wani gida, su yi muku renonsa alhali kuwa su masu nasiha ne a, gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka hana masa masu shayai da mama, a gabanin haka sai ta ce: "Ko in nunamuku mutanen wani gida, su yi muku renonsa alhali kuwa su masu nasiha ne a, gare shi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka hana masa mãsu shãyai da mãma, a gabãnin haka sai ta ce: "Kõ in nũnamuku mutãnen wani gida, su yi muku renonsa alhãli kuwa su mãsu nasĩha ne a, gare shi |