Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 25 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَجَآءَتۡهُ إِحۡدَىٰهُمَا تَمۡشِي عَلَى ٱسۡتِحۡيَآءٖ قَالَتۡ إِنَّ أَبِي يَدۡعُوكَ لِيَجۡزِيَكَ أَجۡرَ مَا سَقَيۡتَ لَنَاۚ فَلَمَّا جَآءَهُۥ وَقَصَّ عَلَيۡهِ ٱلۡقَصَصَ قَالَ لَا تَخَفۡۖ نَجَوۡتَ مِنَ ٱلۡقَوۡمِ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[القَصَص: 25]
﴿فجاءته إحداهما تمشي على استحياء قالت إن أبي يدعوك ليجزيك أجر ما﴾ [القَصَص: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ɗayansu ta je masa, tana tafiya a kan jin kunya, ta ce, "Ubana yana kiran ka, domin ya saka maka ijarar abin da ka shayar saboda mu." To, a lokacin da ya je masa, ya gaya masa labarinsa, ya ce: "Kada ka ji tsoro, ka tsira daga mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ɗayansu ta je masa, tana tafiya a kan jin kunya, ta ce, "Ubana yana kiran ka, domin ya saka maka ijarar abin da ka shayar saboda mu." To, a lokacin da ya je masa, ya gaya masa labarinsa, ya ce: "Kada ka ji tsoro, ka tsira daga mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ɗayansu ta je masa, tanã tafiya a kan jin kunya, ta ce, "Ubãna yanã kiran ka, dõmin ya sãka maka ijãrar abin da ka shãyar sabõda mu." To, a lõkacin da ya je masa, ya gaya masa lãbãrinsa, ya ce: "Kada ka ji tsõro, kã tsĩra daga mutãne azzãlumai |