Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 37 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَقَالَ مُوسَىٰ رَبِّيٓ أَعۡلَمُ بِمَن جَآءَ بِٱلۡهُدَىٰ مِنۡ عِندِهِۦ وَمَن تَكُونُ لَهُۥ عَٰقِبَةُ ٱلدَّارِۚ إِنَّهُۥ لَا يُفۡلِحُ ٱلظَّٰلِمُونَ ﴾
[القَصَص: 37]
﴿وقال موسى ربي أعلم بمن جاء بالهدى من عنده ومن تكون له﴾ [القَصَص: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Musa ya ce: "Ubangijina ne Mafi sanin wanda ya zo da shiriya daga gare Shi, da wanda aƙibar gida take kasancewa agare shi. Lalle ne masu zalunci ba su cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Musa ya ce: "Ubangijina ne Mafi sanin wanda ya zo da shiriya daga gare Shi, da wanda aƙibar gida take kasancewa agare shi. Lalle ne masu zalunci ba su cin nasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Mũsã ya ce: "Ubangijĩna ne Mafi sanin wanda ya zo da shiriya daga gare Shi, da wanda ãƙibar gida take kasancẽwa agare shi. Lalle ne mãsu zãlunci bã su cin nasara |