Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 46 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَمَا كُنتَ بِجَانِبِ ٱلطُّورِ إِذۡ نَادَيۡنَا وَلَٰكِن رَّحۡمَةٗ مِّن رَّبِّكَ لِتُنذِرَ قَوۡمٗا مَّآ أَتَىٰهُم مِّن نَّذِيرٖ مِّن قَبۡلِكَ لَعَلَّهُمۡ يَتَذَكَّرُونَ ﴾
[القَصَص: 46]
﴿وما كنت بجانب الطور إذ نادينا ولكن رحمة من ربك لتنذر قوما﴾ [القَصَص: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ka kasance ga gefen dutse ba a lokacin da Muka yi kira, kuma amma domin rahama daga Ubangijinka, domin ka yi gargaɗi ga mutane waɗanda suke wani mai gargaɗi a gabaninka bai je musu ba, tsammaninsu suna tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka kasance ga gefen dutse ba a lokacin da Muka yi kira, kuma amma domin rahama daga Ubangijinka, domin ka yi gargaɗi ga mutane waɗanda suke wani mai gargaɗi a gabaninka bai je musu ba, tsammaninsu suna tunawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ka kasance ga gẽfen dũtse ba a lõkacin da Muka yi kira, kuma amma dõmin rahama daga Ubangijinka, dõmin ka yi gargaɗi ga mutãne waɗanda suke wani mai gargaɗi a gabãninka bai je musu ba, tsammãninsu sunã tunãwa |