Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 47 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَلَوۡلَآ أَن تُصِيبَهُم مُّصِيبَةُۢ بِمَا قَدَّمَتۡ أَيۡدِيهِمۡ فَيَقُولُواْ رَبَّنَا لَوۡلَآ أَرۡسَلۡتَ إِلَيۡنَا رَسُولٗا فَنَتَّبِعَ ءَايَٰتِكَ وَنَكُونَ مِنَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[القَصَص: 47]
﴿ولولا أن تصيبهم مصيبة بما قدمت أيديهم فيقولوا ربنا لولا أرسلت إلينا﴾ [القَصَص: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba domin wata masifa ta same su ba saboda abin da hannayensu suka gabatar, su ce: "Ya Ubangijinmu! Don me ba Ka aiko wani Manzo zuwa gare mu ba, har mu dinga bin ayoyinKa, kuma mu kasance daga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba domin wata masifa ta same su ba saboda abin da hannayensu suka gabatar, su ce: "Ya Ubangijinmu! Don me ba Ka aiko wani Manzo zuwa gare mu ba, har mu dinga bin ayoyinKa, kuma mu kasance daga muminai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã dõmin wata masĩfa ta sãme su ba sabõda abin da hannayensu suka gabãtar, su ce: "Yã Ubangijinmu! Don me ba Ka aiko wani Manzo zuwa gare mu ba, har mu dinga bĩn ãyõyinKa, kuma mu kasance daga mũminai |