Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 48 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَلَمَّا جَآءَهُمُ ٱلۡحَقُّ مِنۡ عِندِنَا قَالُواْ لَوۡلَآ أُوتِيَ مِثۡلَ مَآ أُوتِيَ مُوسَىٰٓۚ أَوَلَمۡ يَكۡفُرُواْ بِمَآ أُوتِيَ مُوسَىٰ مِن قَبۡلُۖ قَالُواْ سِحۡرَانِ تَظَٰهَرَا وَقَالُوٓاْ إِنَّا بِكُلّٖ كَٰفِرُونَ ﴾
[القَصَص: 48]
﴿فلما جاءهم الحق من عندنا قالوا لولا أوتي مثل ما أوتي موسى﴾ [القَصَص: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a lokacin da gaskiya ta je musu daga wurin Mu, suka ce: "Don me ba a ba shi kamar abin da aka bai wa Musa ba?" Shin kuma ba su kafirta ba da abin da aka bai wa Musa a gabanin (wannan)? suka ce: "Sihirori biyu ne suka taimaki juna," kuma suka ce: "Lalle ne mu, masu kafirta ne ga dukansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lokacin da gaskiya ta je musu daga wurinMu, suka ce: "Don me ba a ba shi kamar abin da aka bai wa Musa ba?" Shin kuma ba su kafirta ba da abin da aka bai wa Musa a gabanin (wannan)? suka ce: "Sihirori biyu ne suka taimaki juna," kuma suka ce: "Lalle ne mu, masu kafirta ne ga dukansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a lõkacin da gaskiya ta jẽ musu daga wurinMu, suka ce: "Don me ba a bã shi kamar abin da aka bai wa Mũsã ba?" Shin kuma ba su kãfirta ba da abin da aka bai wa Mũsã a gabãnin (wannan)? suka ce: "Sihirõri biyu ne suka taimaki jũna," kuma suka ce: "Lalle ne mũ, mãsu kãfirta ne ga dukansu |