Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 78 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿قَالَ إِنَّمَآ أُوتِيتُهُۥ عَلَىٰ عِلۡمٍ عِندِيٓۚ أَوَلَمۡ يَعۡلَمۡ أَنَّ ٱللَّهَ قَدۡ أَهۡلَكَ مِن قَبۡلِهِۦ مِنَ ٱلۡقُرُونِ مَنۡ هُوَ أَشَدُّ مِنۡهُ قُوَّةٗ وَأَكۡثَرُ جَمۡعٗاۚ وَلَا يُسۡـَٔلُ عَن ذُنُوبِهِمُ ٱلۡمُجۡرِمُونَ ﴾
[القَصَص: 78]
﴿قال إنما أوتيته على علم عندي أو لم يعلم أن الله قد﴾ [القَصَص: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "An ba ni shi a kan wani ilmi wanda yake gare ni ne kawai." Shin, kuma bai sani ba cewa lalle Allah haƙiƙa Ya halakar a gabaninsa, daga ƙarnoni, wanda yake Shi ne mafi tsananin ƙarfi daga gare shi, kuma mafi yawan tarawar dukiya, kuma ba za a tambayi masu laifi daga zunubansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "An ba ni shi a kan wani ilmi wanda yake gare ni ne kawai." Shin, kuma bai sani ba cewa lalle Allah haƙiƙa Ya halakar a gabaninsa, daga ƙarnoni, wanda yake Shi ne mafi tsananin ƙarfi daga gare shi, kuma mafi yawan tarawar dukiya, kuma ba za a tambayi masu laifi daga zunubansu ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "An bã ni shi a kan wani ilmi wanda yake gare ni ne kawai." Shin, kuma bai sani ba cẽwa lalle Allah haƙiƙa Ya halakar a gabaninsa, daga ƙarnõni, wanda yake Shi ne mafi tsananin ƙarfi daga gare shi, kuma mafi yawan tãrawar dũkiya, kuma bã zã a tambayi mãsu laifi daga zunubansu ba |