Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 79 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَخَرَجَ عَلَىٰ قَوۡمِهِۦ فِي زِينَتِهِۦۖ قَالَ ٱلَّذِينَ يُرِيدُونَ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا يَٰلَيۡتَ لَنَا مِثۡلَ مَآ أُوتِيَ قَٰرُونُ إِنَّهُۥ لَذُو حَظٍّ عَظِيمٖ ﴾
[القَصَص: 79]
﴿فخرج على قومه في زينته قال الذين يريدون الحياة الدنيا ياليت لنا﴾ [القَصَص: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Sai (¡aruna) ya fita a kan mutanensa a cikin adonsa. Waɗanda suke nufin rayuwar duniya suka ce: "Ina dai muna da kwatancin abin da aka bai wa ¡aruna! Lalle shi haƙiƙa ma'abucin rabo babba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai (¡aruna) ya fita a kan mutanensa a cikin adonsa. Waɗanda suke nufin rayuwar duniya suka ce: "Ina dai muna da kwatancin abin da aka bai wa ¡aruna! Lalle shi haƙiƙa ma'abucin rabo babba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai (¡ãrũna) ya fita a kan mutãnensa a cikin adonsa. Waɗanda suke nufin rãyuwar dũniya suka ce: "Inã dai munã da kwatancin abin da aka bai wa ¡ãrũna! Lalle shĩ haƙĩƙa ma'abũcin rabo babba ne |