Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 83 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿تِلۡكَ ٱلدَّارُ ٱلۡأٓخِرَةُ نَجۡعَلُهَا لِلَّذِينَ لَا يُرِيدُونَ عُلُوّٗا فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَا فَسَادٗاۚ وَٱلۡعَٰقِبَةُ لِلۡمُتَّقِينَ ﴾
[القَصَص: 83]
﴿تلك الدار الآخرة نجعلها للذين لا يريدون علوا في الأرض ولا فسادا﴾ [القَصَص: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan gidan Lahira Muna sanya shi ga waɗanda suke ba su nufin ɗaukaka a cikin rayuwar duniya kuma ba su son ɓarna. Kuma akiba ga masu taƙawa take |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan gidan Lahira Muna sanya shi ga waɗanda suke ba su nufin ɗaukaka a cikin rayuwar duniya kuma ba su son ɓarna. Kuma akiba ga masu taƙawa take |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan gidan Lãhira Munã sanya shi ga waɗanda suke bã su nufin ɗaukaka a cikin rãyuwar dũniya kuma bã su son ɓarna. Kuma ãkiba ga mãsu taƙawa take |