Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 84 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿مَن جَآءَ بِٱلۡحَسَنَةِ فَلَهُۥ خَيۡرٞ مِّنۡهَاۖ وَمَن جَآءَ بِٱلسَّيِّئَةِ فَلَا يُجۡزَى ٱلَّذِينَ عَمِلُواْ ٱلسَّيِّـَٔاتِ إِلَّا مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[القَصَص: 84]
﴿من جاء بالحسنة فله خير منها ومن جاء بالسيئة فلا يجزى الذين﴾ [القَصَص: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya zo da abu mai kyau, to, yana da mafi alheri daga gare shi, kuma wanda ya zo da mugun abu, to, ba za a sakawa waɗanda suka aikata miyagun ayyuka ba, face da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya zo da abu mai kyau, to, yana da mafi alheri daga gare shi, kuma wanda ya zo da mugun abu, to, ba za a sakawa waɗanda suka aikata miyagun ayyuka ba, face da abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya zo da abu mai kyau, to, yana da mafi alhẽri daga gare shi, kuma wanda ya zo da mũgun abu, to, bã zã a sãkawa waɗanda suka aikata miyãgun ayyuka ba, fãce da abin da suka kasance sunã aikatãwa |