Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 85 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿إِنَّ ٱلَّذِي فَرَضَ عَلَيۡكَ ٱلۡقُرۡءَانَ لَرَآدُّكَ إِلَىٰ مَعَادٖۚ قُل رَّبِّيٓ أَعۡلَمُ مَن جَآءَ بِٱلۡهُدَىٰ وَمَنۡ هُوَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[القَصَص: 85]
﴿إن الذي فرض عليك القرآن لرادك إلى معاد قل ربي أعلم من﴾ [القَصَص: 85]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne wanda Ya faralta Alƙur'ani a kanka, haƙiƙa, Mai Mayar da kai ne zuwa ga makoma. ka ce: "Ubangijina ne Mafi sani ga wanda ya zo da shiriya, da kuma wanda yake a cikin ɓata bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wanda Ya faralta Alƙur'ani a kanka, haƙiƙa, Mai Mayar da kai ne zuwa ga makoma. ka ce: "Ubangijina ne Mafi sani ga wanda ya zo da shiriya, da kuma wanda yake a cikin ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne wanda Ya faralta Alƙur'ãni a kanka, haƙĩƙa, Mai Mayar da kai ne zuwa ga makõma. ka ce: "Ubangijĩna ne Mafi sani ga wanda ya zo da shiriya, da kuma wanda yake a cikin ɓata bayyananna |