Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 19 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ كَيۡفَ يُبۡدِئُ ٱللَّهُ ٱلۡخَلۡقَ ثُمَّ يُعِيدُهُۥٓۚ إِنَّ ذَٰلِكَ عَلَى ٱللَّهِ يَسِيرٞ ﴾
[العَنكبُوت: 19]
﴿أو لم يروا كيف يبدئ الله الخلق ثم يعيده إن ذلك على﴾ [العَنكبُوت: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su* ga yadda Allah ke fara yin halitta ba, sa'an nan kuma Ya mayar da ita? Lalle wannan abu ne mai sauƙi ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su ga yadda Allah ke fara yin halitta ba, sa'an nan kuma Ya mayar da ita? Lalle wannan abu ne mai sauƙi ga Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su ga yadda Allah ke fãra yin halitta ba, sa'an nan kuma Ya mayar da ita? Lalle wannan abu ne mai sauƙi ga Allah |