Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 18 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَإِن تُكَذِّبُواْ فَقَدۡ كَذَّبَ أُمَمٞ مِّن قَبۡلِكُمۡۖ وَمَا عَلَى ٱلرَّسُولِ إِلَّا ٱلۡبَلَٰغُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[العَنكبُوت: 18]
﴿وإن تكذبوا فقد كذب أمم من قبلكم وما على الرسول إلا البلاغ﴾ [العَنكبُوت: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kun ƙaryata, to, lalle waɗansu al'ummomi a gabaninku sun ƙaryata, kuma babu abin da ke kan Manzo, face ayar da manzanci, iyarwa bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun ƙaryata, to, lalle waɗansu al'ummomi a gabaninku sun ƙaryata, kuma babu abin da ke kan Manzo, face iyar da manzanci, iyarwa bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun ƙaryata, to, lalle waɗansu al'ummõmi a gabãninku sun ƙaryata, kuma bãbu abin da ke kan Manzo, fãce iyar da manzanci, iyarwa bayyananna |