Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 23 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ وَلِقَآئِهِۦٓ أُوْلَٰٓئِكَ يَئِسُواْ مِن رَّحۡمَتِي وَأُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[العَنكبُوت: 23]
﴿والذين كفروا بآيات الله ولقائه أولئك يئسوا من رحمتي وأولئك لهم عذاب﴾ [العَنكبُوت: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka kafirta da ayoyin Allah da gamuwa da shi, waɗannan sun yanke ƙauna daga rahamaTa kuma waɗannan suna da wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kafirta da ayoyin Allah da gamuwa da shi, waɗannan sun yanke ƙauna daga rahamaTa kuma waɗannan suna da wata azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka kãfirta da ãyõyin Allah da gamuwa da shi, waɗannan sun yanke ƙauna daga rahamaTa kuma waɗannan sunã da wata azãba mai raɗaɗi |