Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 28 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَلُوطًا إِذۡ قَالَ لِقَوۡمِهِۦٓ إِنَّكُمۡ لَتَأۡتُونَ ٱلۡفَٰحِشَةَ مَا سَبَقَكُم بِهَا مِنۡ أَحَدٖ مِّنَ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 28]
﴿ولوطا إذ قال لقومه إنكم لتأتون الفاحشة ما سبقكم بها من أحد﴾ [العَنكبُوت: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Da Luɗu, a lokacin daya ce wa mutanensa, "Lalle ku, haƙiƙa kuna je wa alfasha wadda wani mahaluƙi daga cikin duniya bai riga ku gare ta ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Luɗu, a lokacin daya ce wa mutanensa, "Lalle ku, haƙiƙa kuna je wa alfasha wadda wani mahaluƙi daga cikin duniya bai riga ku gare ta ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Da Lũɗu, a lõkacin daya ce wa mutãnensa, "Lalle kũ, haƙĩƙa kunã jẽ wa alfãsha wadda wani mahalũƙi daga cikin dũniya bai riga ku gare ta ba |