Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 33 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَلَمَّآ أَن جَآءَتۡ رُسُلُنَا لُوطٗا سِيٓءَ بِهِمۡ وَضَاقَ بِهِمۡ ذَرۡعٗاۖ وَقَالُواْ لَا تَخَفۡ وَلَا تَحۡزَنۡ إِنَّا مُنَجُّوكَ وَأَهۡلَكَ إِلَّا ٱمۡرَأَتَكَ كَانَتۡ مِنَ ٱلۡغَٰبِرِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 33]
﴿ولما أن جاءت رسلنا لوطا سيء بهم وضاق بهم ذرعا وقالوا لا﴾ [العَنكبُوت: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da Manzannin Mu suka je wa Luɗu ya ɓata rai saboda su, kuma ya ƙuntata ga kirji saboda su. Kuma suka ce: "Kada ka ji tsoro kuma kada ka yi baƙin ciki lalle mu masu tsirar da kai ne da iyalanka, face dai matarka ta kasance daga masu wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da ManzanninMu suka je wa Luɗu ya ɓata rai saboda su, kuma ya ƙuntata ga kirji saboda su. Kuma suka ce: "Kada ka ji tsoro kuma kada ka yi baƙin ciki lalle mu masu tsirar da kai ne da iyalanka, face dai matarka ta kasance daga masu wanzuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da ManzanninMu suka je wa Lũɗu ya ɓãta rai sabõda su, kuma yã ƙuntata ga kirji sabõda su. Kuma suka ce: "Kada ka ji tsõro kuma kada ka yi baƙin ciki lalle mũ mãsu tsĩrar da kai ne da iyãlanka, fãce dai matarka ta kasance daga mãsu wanzuwa |