Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 5 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿مَن كَانَ يَرۡجُواْ لِقَآءَ ٱللَّهِ فَإِنَّ أَجَلَ ٱللَّهِ لَأٓتٖۚ وَهُوَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[العَنكبُوت: 5]
﴿من كان يرجو لقاء الله فإن أجل الله لآت وهو السميع العليم﴾ [العَنكبُوت: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya kasance yana fatan gamuwa da Alah to lalle ajalin Allah mai zuwa ne, kuma (Allah) Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance yana fatan gamuwa da Al1ah to lalle ajalin Allah mai zuwa ne, kuma (Allah) Shi ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kasance yanã fãtan gamuwa da Al1ah to lalle ajalin Allah mai zuwa ne, kuma (Allah) Shĩ ne Mai ji, Masani |