Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 6 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَمَن جَٰهَدَ فَإِنَّمَا يُجَٰهِدُ لِنَفۡسِهِۦٓۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَغَنِيٌّ عَنِ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 6]
﴿ومن جاهد فإنما يجاهد لنفسه إن الله لغني عن العالمين﴾ [العَنكبُوت: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya yi jihadi, to, yana yin jihadin ne domin kansa. lalle Allah haƙiƙa waɗatacce ne daga barin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi jihadi, to, yana yin jihadin ne domin kansa. lalle Allah haƙiƙa waɗatacce ne daga barin talikai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya yi jihãdi, to, yanã yin jihãdin ne dõmin kansa. lalle Allah haƙĩƙa waɗatacce ne daga barin tãlikai |