Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 153 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿۞ إِذۡ تُصۡعِدُونَ وَلَا تَلۡوُۥنَ عَلَىٰٓ أَحَدٖ وَٱلرَّسُولُ يَدۡعُوكُمۡ فِيٓ أُخۡرَىٰكُمۡ فَأَثَٰبَكُمۡ غَمَّۢا بِغَمّٖ لِّكَيۡلَا تَحۡزَنُواْ عَلَىٰ مَا فَاتَكُمۡ وَلَا مَآ أَصَٰبَكُمۡۗ وَٱللَّهُ خَبِيرُۢ بِمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[آل عِمران: 153]
﴿إذ تصعدون ولا تلوون على أحد والرسول يدعوكم في أخراكم فأثابكم غما﴾ [آل عِمران: 153]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da kuke hawan dutse, gudane. Kuma ba ku karkata a kan kowa ba, alhali kuwa Manzon Allah na kiran ku a cikin na ƙarshenku.* Sa'an nan (Allah) Ya saka muku da baƙin ciki a tare da wani baƙin ciki. Domin kada ku yi baƙin ciki a kan abin da ya kuɓuce muku, kuma kada ku yi baƙin cikin a kan abin da ya same ku. Kuma Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da kuke hawan dutse, gudane. Kuma ba ku karkata a kan kowa ba, alhali kuwa Manzon Allah na kiran ku a cikin na ƙarshenku. Sa'an nan (Allah) Ya saka muku da baƙin ciki a tare da wani baƙin ciki. Domin kada ku yi baƙin ciki a kan abin da ya kuɓuce muku, kuma kada ku yi baƙin cikin a kan abin da ya same ku. Kuma Allah Masani ne ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da kuke hawan dũtse, gudãne. Kuma ba ku karkata a kan kõwa ba, alhãli kuwa Manzon Allah nã kiran ku a cikin na ƙarshenku. Sa'an nan (Allah) Ya sãkã muku da baƙin ciki a tãre da wani baƙin ciki. Domin kada ku yi baƙin ciki a kan abin da ya kuɓuce muku, kuma kada ku yi baƙin cikin a kan abin da ya sãme ku. Kuma Allah Masani ne ga abin da kuke aikatãwa |