Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 17 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿ٱلصَّٰبِرِينَ وَٱلصَّٰدِقِينَ وَٱلۡقَٰنِتِينَ وَٱلۡمُنفِقِينَ وَٱلۡمُسۡتَغۡفِرِينَ بِٱلۡأَسۡحَارِ ﴾
[آل عِمران: 17]
﴿الصابرين والصادقين والقانتين والمنفقين والمستغفرين بالأسحار﴾ [آل عِمران: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Masu haƙuri, da masu gaskiya, da masu ƙanƙan da kai, da masu ciyarwa da masu istingifari a lokutan asuba |
Abubakar Mahmoud Gumi Masu haƙuri, da masu gaskiya, da masu ƙanƙan da kai, da masu ciyarwa da masu istingifari a lokutan asuba |
Abubakar Mahmoud Gumi Mãsu haƙuri, da mãsu gaskiya, da mãsu ƙanƙan da kai, da mãsu ciyarwa da mãsu istingifari a lõkutan asuba |