Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 16 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿ٱلَّذِينَ يَقُولُونَ رَبَّنَآ إِنَّنَآ ءَامَنَّا فَٱغۡفِرۡ لَنَا ذُنُوبَنَا وَقِنَا عَذَابَ ٱلنَّارِ ﴾
[آل عِمران: 16]
﴿الذين يقولون ربنا إننا آمنا فاغفر لنا ذنوبنا وقنا عذاب النار﴾ [آل عِمران: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke cewa: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu, mun yi imani, sai Ka gafarta mana zunubanmu kuma Ka tsare mu daga azabar wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke cewa: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu, mun yi imani, sai Ka gafarta mana zunubanmu kuma Ka tsare mu daga azabar wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke cẽwa: "Ya Ubangijinmu! Lalle ne mu, mun yi ĩmãni, sai Ka gãfarta mana zunubanmu kuma Ka tsare mu daga azãbar wuta |