×

Kuma waɗannan da suke gaugãwa a cikin kãfirci kada su ɓãta maka 3:176 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:176) ayat 176 in Hausa

3:176 Surah al-‘Imran ayat 176 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 176 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿وَلَا يَحۡزُنكَ ٱلَّذِينَ يُسَٰرِعُونَ فِي ٱلۡكُفۡرِۚ إِنَّهُمۡ لَن يَضُرُّواْ ٱللَّهَ شَيۡـٔٗاۚ يُرِيدُ ٱللَّهُ أَلَّا يَجۡعَلَ لَهُمۡ حَظّٗا فِي ٱلۡأٓخِرَةِۖ وَلَهُمۡ عَذَابٌ عَظِيمٌ ﴾
[آل عِمران: 176]

Kuma waɗannan da suke gaugãwa a cikin kãfirci kada su ɓãta maka rai. Lalle ne su, bã zã su cũci Allah da kõme ba. Allah yanã nufin cẽwa, bã zai sanya musu wani rabo ba a cikin Lãhira kuma suna da wata azãba mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولا يحزنك الذين يسارعون في الكفر إنهم لن يضروا الله شيئا يريد, باللغة الهوسا

﴿ولا يحزنك الذين يسارعون في الكفر إنهم لن يضروا الله شيئا يريد﴾ [آل عِمران: 176]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗannan da suke gaugawa a cikin kafirci kada su ɓata maka rai. Lalle ne su, ba za su cuci Allah da kome ba. Allah yana nufin cewa, ba zai sanya musu wani rabo ba a cikin Lahira kuma suna da wata azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗannan da suke gaugawa a cikin kafirci kada su ɓata maka rai. Lalle ne su, ba za su cuci Allah da kome ba. Allah yana nufin cewa, ba zai sanya musu wani rabo ba a cikin Lahira kuma suna da wata azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗannan da suke gaugãwa a cikin kãfirci kada su ɓãta maka rai. Lalle ne su, bã zã su cũci Allah da kõme ba. Allah yanã nufin cẽwa, bã zai sanya musu wani rabo ba a cikin Lãhira kuma suna da wata azãba mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek