Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 198 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿لَٰكِنِ ٱلَّذِينَ ٱتَّقَوۡاْ رَبَّهُمۡ لَهُمۡ جَنَّٰتٞ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَا نُزُلٗا مِّنۡ عِندِ ٱللَّهِۗ وَمَا عِندَ ٱللَّهِ خَيۡرٞ لِّلۡأَبۡرَارِ ﴾
[آل عِمران: 198]
﴿لكن الذين اتقوا ربهم لهم جنات تجري من تحتها الأنهار خالدين فيها﴾ [آل عِمران: 198]
Abubakar Mahmood Jummi Amma waɗanda suka bi Ubangijinsu da taƙawa suna da Gidajen Aljanna (waɗabda) ƙoramu ke gudana a ƙarƙashinsu suna madawwama a cikinsu, a kan, liyafa daga wurin Allah, kuma abin da ke wurin Allah ne mafi alheri ga barrantattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma waɗanda suka bi Ubangijinsu da taƙawa suna da Gidajen Aljanna (waɗabda) ƙoramu ke gudana a ƙarƙashinsu suna madawwama a cikinsu, a kan, liyafa daga wurin Allah, kuma abin da ke wurin Allah ne mafi alheri ga barrantattu |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma waɗanda suka bi Ubangijinsu da taƙawa sunã da Gidãjen Aljanna (waɗabda) ƙoramu ke gudãna a ƙarƙashinsu suna madawwama a cikinsu, a kan, liyãfa daga wurin Allah, kuma abin da ke wurin Allah ne mafi alhẽri ga barrantattu |