Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 35 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِذۡ قَالَتِ ٱمۡرَأَتُ عِمۡرَٰنَ رَبِّ إِنِّي نَذَرۡتُ لَكَ مَا فِي بَطۡنِي مُحَرَّرٗا فَتَقَبَّلۡ مِنِّيٓۖ إِنَّكَ أَنتَ ٱلسَّمِيعُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[آل عِمران: 35]
﴿إذ قالت امرأة عمران رب إني نذرت لك ما في بطني محررا﴾ [آل عِمران: 35]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da matar Imrana* ta ce: "Ya Ubangijina! Lalle ni, na yi bakancen abin da ke cikin cikina gare Ka; ya zama 'yantacce, sai Ka karɓa daga gare ni. Lalle ne Kai, Kai ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da matar Imrana ta ce: "Ya Ubangijina! Lalle ni, na yi bakancen abin da ke cikin cikina gare Ka; ya zama 'yantacce, sai Ka karɓa daga gare ni. Lalle ne Kai, Kai ne Mai ji, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da mãtar Imrãna ta ce: "Ya Ubangijina! Lalle ni, nã yi bãkancen abin da ke cikin cikĩna gare Ka; ya zama 'yantacce, sai Ka karɓa daga gare ni. Lalle ne Kai, Kai ne Mai ji, Masani |