×

To, a lõkacin da ta haife ta sai ta ce: "Ya Ubangijina! 3:36 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:36) ayat 36 in Hausa

3:36 Surah al-‘Imran ayat 36 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 36 - آل عِمران - Page - Juz 3

﴿فَلَمَّا وَضَعَتۡهَا قَالَتۡ رَبِّ إِنِّي وَضَعۡتُهَآ أُنثَىٰ وَٱللَّهُ أَعۡلَمُ بِمَا وَضَعَتۡ وَلَيۡسَ ٱلذَّكَرُ كَٱلۡأُنثَىٰۖ وَإِنِّي سَمَّيۡتُهَا مَرۡيَمَ وَإِنِّيٓ أُعِيذُهَا بِكَ وَذُرِّيَّتَهَا مِنَ ٱلشَّيۡطَٰنِ ٱلرَّجِيمِ ﴾
[آل عِمران: 36]

To, a lõkacin da ta haife ta sai ta ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne nĩ, nã haife ta mace!"KumaAllah ne Mafi sanin abin da ta haifa." Kuma namiji bai zama kamar mace ba. Kuma nĩ nã yi mata suna Maryamu* kuma lalle ne ni, ina nẽma mata tsari gare Ka, ita da zũriyarta daga Shaiɗan jẽfaffe

❮ Previous Next ❯

ترجمة: فلما وضعتها قالت رب إني وضعتها أنثى والله أعلم بما وضعت وليس, باللغة الهوسا

﴿فلما وضعتها قالت رب إني وضعتها أنثى والله أعلم بما وضعت وليس﴾ [آل عِمران: 36]

Abubakar Mahmood Jummi
To, a lokacin da ta haife ta sai ta ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne ni, na haife ta mace!"KumaAllah ne Mafi sanin abin da ta haifa." Kuma namiji bai zama kamar mace ba. Kuma ni na yi mata suna Maryamu* kuma lalle ne ni, ina nema mata tsari gare Ka, ita da zuriyarta daga Shaiɗan jefaffe
Abubakar Mahmoud Gumi
To, a lokacin da ta haife ta sai ta ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne ni, na haife ta mace!"KumaAllah ne Mafi sanin abin da ta haifa." Kuma namiji bai zama kamar mace ba. Kuma ni na yi mata suna Maryamu kuma lalle ne ni, ina nema mata tsari gare Ka, ita da zuriyarta daga Shaiɗan jefaffe
Abubakar Mahmoud Gumi
To, a lõkacin da ta haife ta sai ta ce: "Ya Ubangijina! Lalle ne nĩ, nã haife ta mace!"KumaAllah ne Mafi sanin abin da ta haifa." Kuma namiji bai zama kamar mace ba. Kuma nĩ nã yi mata suna Maryamu kuma lalle ne ni, ina nẽma mata tsari gare Ka, ita da zũriyarta daga Shaiɗan jẽfaffe
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek