Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 82 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿فَمَن تَوَلَّىٰ بَعۡدَ ذَٰلِكَ فَأُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡفَٰسِقُونَ ﴾
[آل عِمران: 82]
﴿فمن تولى بعد ذلك فأولئك هم الفاسقون﴾ [آل عِمران: 82]
Abubakar Mahmood Jummi To, waɗanda kuma suka juya baya a bayan wannan, to, waɗannan su ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, waɗanda kuma suka juya baya a bayan wannan, to, waɗannan su ne fasiƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, waɗanda kuma suka jũya bãya a bãyan wannan, to, waɗannan sũ ne fãsiƙai |