×

Lalle ne wanɗanda suka kãfirta, kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai 3:91 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:91) ayat 91 in Hausa

3:91 Surah al-‘Imran ayat 91 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 91 - آل عِمران - Page - Juz 3

﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ وَمَاتُواْ وَهُمۡ كُفَّارٞ فَلَن يُقۡبَلَ مِنۡ أَحَدِهِم مِّلۡءُ ٱلۡأَرۡضِ ذَهَبٗا وَلَوِ ٱفۡتَدَىٰ بِهِۦٓۗ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ وَمَا لَهُم مِّن نَّٰصِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 91]

Lalle ne wanɗanda suka kãfirta, kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai to bã zã a karɓi cike da ƙasa na zinãri daga ɗayansu ba, kõ dã ya yi fansa da shi, waɗannan sunã da azãba mai raɗaɗi, kuma bã su da wasu mataimaka

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إن الذين كفروا وماتوا وهم كفار فلن يقبل من أحدهم ملء الأرض, باللغة الهوسا

﴿إن الذين كفروا وماتوا وهم كفار فلن يقبل من أحدهم ملء الأرض﴾ [آل عِمران: 91]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne wanɗanda suka kafirta, kuma suka mutu alhali kuwa suna kafirai to ba za a karɓi cike da ƙasa na zinari daga ɗayansu ba, ko da ya yi fansa da shi, waɗannan suna da azaba mai raɗaɗi, kuma ba su da wasu mataimaka
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne wanɗanda suka kafirta, kuma suka mutu alhali kuwa suna kafirai to ba za a karɓi cike da ƙasa na zinari daga ɗayansu ba, ko da ya yi fansa da shi, waɗannan suna da azaba mai raɗaɗi, kuma ba su da wasu mataimaka
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne wanɗanda suka kãfirta, kuma suka mutu alhãli kuwa suna kãfirai to bã zã a karɓi cike da ƙasa na zinãri daga ɗayansu ba, kõ dã ya yi fansa da shi, waɗannan sunã da azãba mai raɗaɗi, kuma bã su da wasu mataimaka
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek