Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 10 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿ثُمَّ كَانَ عَٰقِبَةَ ٱلَّذِينَ أَسَٰٓـُٔواْ ٱلسُّوٓأَىٰٓ أَن كَذَّبُواْ بِـَٔايَٰتِ ٱللَّهِ وَكَانُواْ بِهَا يَسۡتَهۡزِءُونَ ﴾
[الرُّوم: 10]
﴿ثم كان عاقبة الذين أساءوا السوأى أن كذبوا بآيات الله وكانوا بها﴾ [الرُّوم: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan aƙibar waɗannan da suka aikata mugun aiki ta kasance mafi muni, watau sun ƙaryata game da ayoyin Allah, kuma suka kasance suna izgili da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan aƙibar waɗannan da suka aikata mugun aiki ta kasance mafi muni, watau sun ƙaryata game da ayoyin Allah, kuma suka kasance suna izgili da su |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ãƙibar waɗannan da suka aikata mũgun aiki ta kasance mafi muni, wãtau sun ƙaryata game da ãyõyin Allah, kuma suka kasance sunã izgili da su |